iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinmin duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa, nuna wariya  a tsakanin ‘yan adam ya kawo babban ci baya ga harkokin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485688    Ranar Watsawa : 2021/02/25

Tehran (IQNA) da dama daga cikin masana Amurkawa suna da imanin cewa, musulmin Amurka za su samu sauki wajen gudanar da harkokinsu na addini fiye da lokacin shugabancin Trump da ake nuna musu wariya .
Lambar Labari: 3485449    Ranar Watsawa : 2020/12/11